Tarihin Sha’iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan

0
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna "na annabi"  a ranar talata 12/4/1982, ya taso a cikin...

biyo mu

15,348magoya bayaBiyo mu
2,631MabiyaBi
11,350MabiyaBi
7,234Masu bin muBimu

Amfanin Ruwa Da Lafiya

1
Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa a ƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana to lita 2 zuwa...

KOMAI YAYI TSANANI

Littafin Hausa Novel Da Mariya Adamu Aliyu tawallafa shi, Sama da da mutun dubu sunji dadin littafin matuƙa kada ki bari a baki labari

Awon Juna Biyu

1
Awon ciki shi ne gwaji wanda ake yi a lokacin da mace take jin alamu a jikinta kamar ta sami juna biyu. Sakamakon awon...

Tsarin Tazarar Haihuwa Mara Amfani Da Magani

0
Wannan tsari shi bature ya kira da calendar method ko calendar period wanda akan ƙauracewa saduwa a wasu keɓantattun kwanaki a yayin da ake...
Tatsuniyar Barewa

Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum

0
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...

Menene Writer’s Block?

0
Writer's block, yanayi ne da marubuci ko marubuciya ke jin kasalar kasa rubutu kwata-kwata, ko kuma an fara rubutun a ji an gaji ba...
Waƙoƙin Fada

Dangantakar Harshe da Waƙa

Harshe da Waƙa - Harshe wani muhimmin sinadari ne wanda al’umma take bayyana al’adunta da hali na zamantakewarta. Mutane a ɗaiɗaya ko a rukuni...
Tatsuniyar Gizo

Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji

0
Ga ta nan ga ta nan ku Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi....
Tatsuniya

Tatsuniyar Gizo Da Giwa

0
Ga ta nan ga ta nan ku Tatsuniya! Tatsuniya!! Tatsuniyar!!! Tatsuniya! Wani mutum...

Hatsarin Yin Wasa-rere Da Hawan Jini

0
Kamar yadda kwanaki kuka ji na yi bayani kan ciwon sugar cewa shi ne kan gaba wajen haddasa chronic kidney failure toh Hawan jini...

Shawara Ga Masu Ciwon Suga

0
Mutane masu larurar ciwon siga ku daure kullum musamman wajen alwalar safe ko la'asar kuke tsayawa ku lura da tafukan ƙafarku da tsakanin yatsu...

Yanayin Damuwa (Depression)

0
Depression dai wani yanayi ne marar daɗi da mutum ke tsintar kanshi bayan wani abu marar kyau ya faru da shi, ko kuma haka...

Cikin Molo (Molar Pregnancy)

0
Cikin Molo wani nau'in alamun juna biyu ne da wasu cikin mata kan samu kansu da shi wanda kuma a zahiri gaskiya ba ciki...

Cututtukan Haƙori

1
Cututtukan haƙori su ne matsalolin da suke kama haƙorin mutum, su haifar masa da ciwon haƙori, ko faɗuwar haƙori, ko rashin tsarin haƙori mai...

Yadda Ake Gyara Soyayya

0
YADDA AKE GYARA SOYAYYA Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma'anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu . Da farko mu fahimci So...
Zaman Aure

Yadda Za Ki Inganta Halayyarki Da Ɗabi’u Masu Kyau

A matsayinki na mace kuma uwar gida (mai zaman aure); Ya kamata ki san irin halayya da ɗabi'u masu kyau da za saba da...
yadda ake gyaran soyayya

Yadda Ake Gyara Soyayya

0
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma'anar so, zuciya. Alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .  Da farko yadda ake gyara soyayya yana da...

Yadda Zaki Sa Mijinki Ya Qara Sonki

0
A lokuta da dama zamantakewar aure takan zama batada tasiri ga ma'aurata saboda wahalhalun yau da gobe da dawainiyar Yara takan sa a manta...

Yadda Ake Maraba Da Mai Gida

0
Maraba da mai gida da rakiya dai 'yar kwarya-kwaryar karɓa ce, ko tattaki da ake wa mazaje domin samar da natsuwa, soyayya , shaƙuwa...

Mene Ne Hukuncin Yi Wa Mace Kaciya?

0
Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari'ar Musulunci. Saboda duk hadisan dake cikin littattafai...

Hukuncin Yin Aski Ga Sabon Jariri/Jaririya

0
Tambaya Assalamu alaikum. Mal ina da tambaya, Shin in an haifi 'ya mace wajibi ne sai an mata aski⁉ Amsa Wa'alaikumus Salam Warahmatullah, Game da aske kan jariri...

Na Sha Ruwa Bayan Tayar Da Iƙama A Kan Kuskure, Ya Hukuncin Azumina?

0
Tambaya Assalam MALAM ni ne lokacin azumi, sai na farka zan yi sahur, sai na ji ana kiran sallah, sai aka ce mun ai kiran...

Yadda Ake Maraba Da Mai Gida

0
Maraba da mai gida da rakiya dai 'yar kwarya-kwaryar karɓa ce, ko tattaki da ake wa mazaje domin samar da natsuwa, soyayya , shaƙuwa...
Mu'amala Da Uwar Mijinki

Yadda Za Ki Yi Mu’amala Da Uwar Mijinki

0
Mahaifiyar miji ita ce mace mafi ƙima da daraja a wajensa. Kuma ita ce mafi kusanci da shi. Ita ce ɗan mukullin arziƙinsa, ɗaukakarsa, da...
Shugaba Nagari

Halaye Da Siffofin Shugaba Nagari

1
Shugaba Nagari - Ya kamata kowane Shugaba daga sama har ƙasa ya sifantu da waɗannan halaye: 1) Adalci shine tushen samun nasarar kowane Shugabanci adalcin...
Yara

Abin Lura Idan ‘Ɗan Ka Ko ‘Yar Ka Sun Kai Shekarun Farko Na Tashen...

0
Idan 'ɗan ka ko 'yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan: 1. Duk lokacin da yaro ko yarinya...
Gaisuwar Barka

Yadda Ake Gaisuwar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa

0
"Baarakal laahu laka fiil mauhuubi laka, wa shakartal waahiba, wa balaga ashuddahu, wa ruziƙta birrahu" {Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka...

Sana'o'i

Yadda ake habaka sana'o'i

Kasuwanci

Yadda ake tafida kasuwan asaukake

Kimiya da fasaha

Yadda ake sarrafa kimiya da fasaha a ilmance

ILIMIN COMFIYUTA

Continue to the category