Tuntube mu

tuntubi wikihausa ta hanyar cike wannan fom din ko lambobin waya da suke a gefe. da adireshin ofishin mu domin ganawa da mu da suke a gefe.

wikiHausa insakulofidiya ce (kundin ilimi) data tattaro ilimin bangarori da dama wanda ya shafi dukkan ilimins dan adam, ba manufarta bane tallata wata haja ta wata akidar siyasa ko rayuwa ba, kuma ba huruminta bane tallace tallacen rayuwa da kuma kayan kasuwanci ba, ba kuma labaran yau da kullum ba.

wikiHausa ta kowace, kuwa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara kuma ya kuma yi amfani da abubuwan dake cikinta.