fbpx
Gida Abinci

Abinci

Wannan shafin yana koyar da Yadda ake dukkanin abincin Hausa. da ma sauran duakkanin abincin da ba na Hausawa ba, a cikin harshen Hausa a sauƙaƙe.

wikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa Domin koya ko koyar da yadda ake abinci.