fbpx
₦0.00

No products in the cart.

Manufar wikiHausa ita ce yaÉ—a ilimin yadda ake yin komai cikin harshen Hausa a sauÆ™aÆ™e ta hanyar rubuce-rubuce da hotuna da bidiyoyi da kuma sautuka domin Hausawa da dukkanin masu sha’awar harshen Hausa. Kafar ta mayar da hankali kan harshe da adabi da al’adun Hausawa, har ma da ilimin zamani. Bayan haka, shafin ya ba da damar aika tambaya kai tsaye. Ma’aikatanmu za su nazarci waÉ—annan tambayoyi tare da ba da amsoshinsu cikin lokaci.

Za a iya taimakawa da ilimin da ake da shi ko wanne iri ne ta hanyar danna wannan koren rubutun ko shafinmu na TAIMAKE MU.

wikiHausa insakulofidiya ce (kundin ilimi) da ta tattaro ilimin É“angarori da dama wanda suka shafi dukkanin É“angarorin rayuwar É—an’adam. Ba manufarta ba ne tallata wata haja ta wata aÆ™idar siyasa ko rayuwa. Sannan, ba huruminta ba ne tallace-tallacen rayuwa da kuma kayan kasuwanci ko bakuma labaran yau da kullum ba.

wikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa.

Error decoding the Instagram API json
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×