RUBUTU MAFI SHAHARA
- Abinci
- Abinsha
- Addu'o'i
- Ado da Kwalliya
- Aikin Hannu
- Al'adu
- Amsoshi
- Blog
- Hausa Novels
- Hukunci
- Ibada
- Ilimi
- Ilimin Addini
- Ilimin Aure
- Ilimin Kasuwanci
- Ilimin Kimiya da Fasaha
- Ilimin Komfiyuta
- Ilimin Lafiya
- Ilimin soyayya
- ilimin Tafiya
- ILIMIN TARIHI
- Juna biyu (ciki)
- Kiwon Lafiya
- Littattafan Addini
- Littattafan Al'adu
- Littattafan kimiya da fasaha
- Littattafan Tarbiya
- Littattafan Tarihi
- Magani
- Miya
- Mu'amala
- Nasihohi
- Ramadan
- Tambayoyin
- Tarbiya
- Tarihi
- Temakon Agaji
- Tsaftar mata
- Tsaftar maza
- Waka
- Wakar Hausa
- WikiHausa
Yadda Ake Ɗaukar Sauti A Cikin Ɗaki.
Yadda ake ɗaukar sauti a cikin ɗaki cikin sauƙi, za ka iya ɗaukar sauti a cikin ɗakinka, ba tare da ka shiga studio ba.
Kafin...
Abin ci
- Abinci
- Abinsha
- Addu'o'i
- Ado da Kwalliya
- Aikin Hannu
- Al'adu
- Amsoshi
- Blog
- Hausa Novels
- Hukunci
- Ibada
- Ilimi
- Ilimin Addini
- Ilimin Aure
- Ilimin Kasuwanci
- Ilimin Kimiya da Fasaha
- Ilimin Komfiyuta
- Ilimin Lafiya
- Ilimin soyayya
- ilimin Tafiya
- ILIMIN TARIHI
- Juna biyu (ciki)
- Kiwon Lafiya
- Littattafan Addini
- Littattafan Al'adu
- Littattafan kimiya da fasaha
- Littattafan Tarbiya
- Littattafan Tarihi
- Magani
- Miya
- Mu'amala
- Nasihohi
- Ramadan
- Tambayoyin
- Tarbiya
- Tarihi
- Temakon Agaji
- Tsaftar mata
- Tsaftar maza
- Waka
- Wakar Hausa
- WikiHausa
Da yawa
Yadda Ake Gireba
Yadda ake gireba
Gireba abin maƙwalashe ce, da ta samo asali daga fulawa, kuma ana yin ta ne da abubuwan amfanin yau da kullum, masu...
Koyi ibada cikin sauƙi
Yadda Ake Taimama
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa...
Yadda Ake Aikin Hajji A Sauƙaƙe
Hajji wajibi ne a kan kowanne musulmi sau ɗaya a cikin rayuwar mutum. Matuƙar akwai hali, saboda umarni ne na Allah (SWT) "....Allah na...
ILIMIN AURE
Yadda Za Ki Ja Hankalin Mijinki 02
A bayani na farko mun bayar da wasu bayanai a kan yadda ake jan hankalin miji; Ga sauran bayanan nan.
4. Iya Taku
Takunki a lokacin...
Cikakken Bayanin Abubuwan Da Sai Da su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda za a Ɗaurawa Aure:
A shari'ance, aure ba ya zama zartacce, abin la'akari da shi, sai idan an sami yardar ma'aurata...
Wannan Shi Ne Miji Nagari
Duk wani miji a duniya yana so da neman mace tagari wacce a idonta akwai tausayawa, a wajenta akwai hutu da nutsuwa, a zuciyarta...
Maimaituwar Jinin Haila A Wata Ɗaya
Shin jinin haila yana maimaituwa a wata ɗaya?
Ko mai ciki tana jinin haila?
Galibin mace tana jinin haila a kowane wata haila ɗaya, saura...
Muhimmancin Aure A Rayuwa
Aure shi ne ƙashin bayan dauwamar jinsin halittar ɗan Adam, dabbobi da tsirrai a bayan ƙasa, aure sutura ce ta aminci, nutsuwa, ci gaba,...
Yadda Ake Rage Zafin Kishi
Kishi wani al'amari ne babba. Kuma ɗabi'ace da Allah Ya halicci mutane da ita.
Maza da mata, kuma kowacce mace na da kishi. Matan Annabi...
Yadda Ake Shagwaɓa Mai Gida A Lokacin Hutu
Akwai waɗansu keɓantattun ranaku da Mai gida ke hutu. Wani ya dauki hutun aiki na wata guda ko ya ɗebi sati . Ko kuma...
Yadda Ake Wa Mai Gida A Lokacin Al’ada
Akwai wasu lokuta da Ma'aurata ke shiga damuwa sosai. Kaɗaici na addabar su sabo da larura ta rashin lafiya, da juna biyu, da haihuwa...
Yadda Ake Faɗar Ina Ƙaunar ki/Ka A Soyayya.
Faɗa wa kogin soyayya abu ne mai sauƙi. Haka ma faɗa wa masoyi ko masoyiya, ina son ka/ki, bai da wahala. Sai dai yakan...
Yadda Za Ki Mayar Da gidanki Masarautarki
Babu shakka haƙiƙanin nasara ita ce a yi aure na manufa, ba na jeka-ka-dawo ba, ki ɗauka za ki shiga gidan miji har ƙarshen...
Yadda Za Ki Koya wa Mijinki Ko Matarka Wasanni.
Wasannin ma'aurata Iri-iri ne. Suna ƙara danƙon soyayya da samun biyan bukata. Suna sa biyayya har ma da mallaka
Rashin su kuwa, na sa ɗaya...
Matakan Bunƙasa Ƙudurar Ɗan’adam
Bayan salati da sallama ga Manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW), tsira da aminci su tabbata a gare shi da Alayensa da Sahabbansa da waɗanda...
Zamanin Mulkin Mallaka (1500-1800) Tarihin Nijeriya kashi Na Biyu(2)
Tarihin Nijeriya (1500-1818)
A cikin ƙarni na 16, masu binciken Ƙasar Portugal su ne mutanen farko na Turawa da suka fara kasuwanci kai tsaye, tare...
Hulba Wajen Kariya Daga Ciwon Siga (Diabetic Mellitus)
Hulba wajen kariya da kuma maganin ciwon siga (Diabetes Mellitus)
Tabbas! Amfani da hulba na kawo ƙarancin glucose a jininmu.
Yawa yawan magungunan ciwon siga nada...
Mulkin Farar Hula Da Jamhuriya Ta Biyu
A shekara ta 1977, an zaɓi majalisun dokoki don tsara sabon kundin tsarin mulki, wanda aka buga a ranar 21 ga Satumba, 1978, lokacin...
Ma’anar Daula A Harshen Hausa
NAZARI NA FARKO
Daula – kamar yadda masana hukuncin dauloli da kundin tsarin mulki na zamani ke bada ma'anarta – shi ne jama'ar mutane, dake...
Yadda Ake Maraba Da Mai Gida
Maraba da mai gida da rakiya dai 'yar kwarya-kwaryar karɓa ce, ko tattaki da ake wa mazaje domin samar da natsuwa, soyayya , shaƙuwa...
Yadda Za Ki Yi Mu’amala Da Uwar Mijinki
Mahaifiyar miji ita ce mace mafi ƙima da daraja a wajensa. Kuma ita ce mafi kusanci da shi.
Ita ce ɗan mukullin arziƙinsa, ɗaukakarsa, da...
Abin Lura Idan ‘Ɗan Ka Ko ‘Yar Ka Sun Kai Shekarun Farko Na Tashen...
Idan 'ɗan ka ko 'yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan:
1. Duk lokacin da yaro ko yarinya...
Halaye Da Siffofin Shugaba Nagari
Shugaba Nagari - Ya kamata kowane Shugaba daga sama har ƙasa ya sifantu da waɗannan halaye:
1) Adalci shine tushen samun nasarar kowane Shugabanci adalcin...
Haƙƙoƙin Shugabanni A Kan Mabiyansu
Haƙƙoƙin Shugabanni - Kamar yadda iyaye suke da haƙƙoƙi a kan 'ya'yansu; haka su ma Shugabanni suke da haƙƙi a kan mabiyansu; kai haƙƙoƙin...