fbpx

Zainab Muhammad

Sunana Zainab Muhammad, nayi karatun firamari a Bennie International School Kano, sannan nayi secondary a Sheik Bashir El-Rayya school complex kano, yanzu ina yin digiri dina a jami'ar Federal University Dutse dake Jigawa, ina mataki na uku.

Yadda Al’ada (Jinin Haila) Yake

A wannan shafin za mu tattauna akan abubuwan da suka shafi al’adar 'ya mace. Yadda zaki san in al’adarki daidai take ko kuma kina...

Waya Kamata In Bayyana Wa Sirrina Idan Na Fara Al’ada

Da yawa mata idan sun fara al’ada, kunya suke ji su bayyana, wasu da dama basa iya faɗa wa iyayensu ko kuma wasu manya...

Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al’ada (2)

Shi yin wankan tsarki alama ce da take nuna cewa an gama al'ada, za ki fara sallah; wadda ya wajabta a kan ko wacce...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×