Ayyukan mu
Wikihausa ta samar muku da hanya mufi sauki da zamu ke fassara muku rubuce-rubuce ko littafi ko mahaja ko wani abu da ya shafi na'urar zamani ku zuwa cikin harshen Hausa ko turanci ko Larabci, zabi tsari da ake so sai a tura mana da abin akeso a fassara sai abiya kudin, za a fassara cikin lokacin da aka yi maka alkawari za a turama maka ta tanyar Email ko da ake so ba tare da wani bata lokaciba.
BEST
Fassarar Rubuce
N 5,000
- Shafi 1 mai girman rubutu 14
- A Kwana 5
- Zawa yare 1
BEST
Fassarar Littafi
N 60,000
- Shafi 20 mai girman rubutu 14
- A Kwana 10
- Zawa yare 1
BEST
Fassarar Manhaja
N 150,000
- Shafi 5 mai girman rubutu 14
- A Kwana 5
- Zawa yare 1