fbpx
Tuesday, September 26, 2023

wikiHausa insakulofidiya ce (kundin ilimi) dake ilimantar da jama’a yara da manya, maza da mata domin fahimtar ilimi a saukake, cikin harshen Hausa. dan haka wikiHausa ta samar da dokoki domin tafiya akan tsari amintacce ga masu tura ilimi akan wannan manhaja da kuma masu bada gudun mawa wajen tattaunawa akan matsala ko ilimi.

Dokokin wikihausa sun hada da hana:

  • Siyasa
  • Nuna tsaraice
  • Tozartar da dan adam
  • Sukar addini ko akida
  • Tura link acikin ta ba tare da izini ba.

Ba manufarta bane tallata wata haja ta wata akidar siyasa ko rayuwa ba, kuma ba huruminta bane tallace tallacen rayuwa da kuma kayan kasuwanci ba, ba kuma labaran yau da kullum ba.

×