fbpx
Thursday, April 18, 2024

Hassan Mohd Hassan

Manufar Rayuwar Aure A Addini Da Wayewar Zamani

MANUFAR RAYUWAR AURE A ADDINI DA WAYEWAR ZAMANI. Rayuwa ba manufa, rayuwa ce marar ɗanɗano. Matukar ma'aurata sun haɗu a kan manufa ɗaya za su...

Ladubban Addu’a A Musulunci

WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU'ARSU 1. Addu'ar Annabawan Allah. 2. Addu'ar mala'ikun Allah 3. Addu'ar wanda aka zalunta. 4. Addu'ar mai Ƙarfin imani da tsoron Allah. 5. Addu'ar...

Da Ruhi Kake Mutum Ba Da Gangar Jiki Ba

Jiki kamar kayan aikin ruhi ne, wanda rai yake tuƙawa, ruhi shi ne haƙiƙanin ɗan Adam. Ni'imar da ruhi ke ji, ta fi ta gangar...

Lokuta Da Guraren Da Ake Karɓar Addu’a

Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah, ya sanya a kowane lokaci, dare da rana, in bawa ya fuskanci Allah ya yi...

Tarihin Samuwar Shafukan Sada Zumunta

MA’ANAR SHAFUKAN SADA ZUMUNTA A mahangar kimiyyar sadarwa ta zamani, idan aka ce Social Network ana nufin dandalin shaƙatawa da yin abota. Amma Farfesa Kerric...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×