fbpx
Thursday, March 28, 2024

Hassan Mohd Hassan

Asalin Samuwar Intanet

MA’ANAR INTANET Kalmar Internet kalmomi biyu ne suka haɗu wajen ginuwar ta, wato International da Network, wanda a Hausa muke cewa yanar gizo ko...

Amfani Da Haɗurran Shafukan Sada Zumunta

Sararin yanar gizo muhalli ne da ya bai wa kowa damar yaɗa manufa, ra’ayi, al’ada, addini da ɗanɗano na rayuwa, Mu’amala da fasahar Intanet...

Ladubba Zaman Ma’aurata

RAYUWA A KAN MANUFA Rayuwa ba manufa, rayuwa ce marar ɗanɗano. Matuƙar ma’aurata sun haɗu a kan manufa ɗaya, za su rayu ne a kan...

Wannan Shi Ne Miji Nagari

Duk wani miji a duniya yana so da neman mace tagari wacce a idonta akwai tausayawa, a wajenta akwai hutu da nutsuwa, a zuciyarta...

Wannan Ita Ce Mace Tagari

Gidan miji masarauta ce ga mace, shi yasa mace tagari ke sarrafa dukkan abin da ta mallaka na ilmi, hankali, wayewa da ƙwarewar rayuwa,...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×