fbpx

Ibrahim Garba Nayaya

Abubuwan Da Suke Ɓata Azumi

Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai:1. Ci ko sha da gangan,...

Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su

Halayen mai Azumi - Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su; a gan su da gaske a tattare...

Niyyar Ɗaukan Azumi

Ana ɗaukar niyyar azumi ne kafin fitowar alfijir; saboda hadisin da Nana Hafsat (R.A) ta rawaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: "Wanda bai ɗauki...

Mafifitan Ayyukan Mai Azumi

Ayyukan Mai Azumi - Akwai ayyuka mafifita da ya kamata mai azumi ya kusance su; daga ciki akwai:1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma, wato mai...

Abubuwan Da Ba Sa Ɓata Azumi

Ɓata Azumi - Kasancewar azumi ibada ce, ibada ce da ake kusantar Mahalicci da ita. Sanin kowane ɗaya cikin ɗaiɗaikun mutanen dake karatu kuma...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×