fbpx
Thursday, April 18, 2024

Surayya Rabiu

Yadda Ake Springrolls

A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda...

Yadda Ake Meat Pie

Meat pie wani abinci ne da ake yin shi da fulawa. Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa Meat Pie Flour (350g) Margarine (150g) Maggi guda 4 Ruwa yadda zai...

Yadda Ake CupCake

Cupcake wani abinci ne wanda ake haɗa shi da fulawa Abubuwan Da Ake Buƙata idan za a haɗa cupcake Fulawa gwangwani 4 Butter gwangwani 2 Ƙwai 4 –...

Yadda Ake Beef Burger

Beef burger wani abinci ne na Turawa wanda ake haɗa shi tare da biredi. Abubuwan Da Ake Buƙata Nama (niƙaƙƙe) (250g)Albasa manya 5Attaruhun 2Ƙwai 1Kayan ƙamshi...

Yadda Ake Macaroni 2

Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Macaroni su ne: AlbasaTumatirGreen beans (koren wake)Potatoes (dankali)Niƙaƙƙen namaAbin ɗanɗanoVinegar (khal)KasbaraShammar Kayan Aiki Murhu/Risho/GasTukunyaKaskoMazubi (mai tsafta)LudayiAbin dakaWuƙa Yadda...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×