Yadda Ake Fanke

0
424

Fanke wani abinci ne da ake yin sa da fulawa.

Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fanke Su Ne:

  • Fulawa
  • Sugar
  • Gishiri
  • Yist
  • Ruwa
  • Mai (na suya)

Kayan Aiki

  • Murhu/Risho/Gas
  • Kasko
  • Mazubi (mai tsafta)
  • Cokali

Yadda Ake Haɗawa

A sami fulawa a ɗan zuba gishiri a ciki da yiest a sa ruwa a kwaɓa shi daidai yadda ake buƙata.

Sai a haɗa a buga shi daidai misali, a saka a rana ya tashi a soya, har sai ya yi ruwan ƙasa mai haske.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Dale danna nan

Domin karanta bayani akan Yadda AkeTherapeutic Food (abincin yara) danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Alala
Labarin na GabaYadda Ake Gima Macaroni Jallof