Yadda Ake Fish Soup

0
406

Fish Soup wata miya ce da ake yi da kifi.

Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fish Soup su ne:

  • Fish (kifi)
  • Maggi, salt (Abin ɗanɗano, gishiri)
  • Curry
  • Oil
  • Kayan miya
  • Kanwa

Kayan Aiki

  • Murhu/Risho/Gas
  • Kasko
  • Mazubi (mai tsafta)
  • Wuƙa

Yadda Ake Haɗawa

Da farko a soya mai da albasa, a zuba yankakken tattasai da tumatir da albasa a kawo ruwa kaɗan a zuba da ‘yar kanwa;

A gyara kifin a wanke a zuba, a saka gishri da maggi da ƙiƙanshi kamar minti goma;

Sai a sauke kana iyaci da shinkafa ko cous – cous e.t.c.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Alala danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Fish Cake
Labarin na GabaYadda Ake Mahshi