Yadda Ake Sakwara A Saukake

0
1753

A yau za mu koyi yadda ake sakwara a sauƙaƙe.

Sakwara abinci ne da ya samo asali  daga doya, doya na ɗaya daga cikin abincin dake gina jiki.  Sakwara ta kasance mai daɗi, tana ɗauke da fibre da (starch) a  wanda ke ƙarawa jikin ɗan Adam kuzari.

Abubuwan da ake buƙata:

  • Doya
  • Ruwan zafi

Yadda ake haɗawa

  1.  A fere doya a yanka ta ƙanana, ki zuba ruwa kaɗan blending dinta,
  2.  Idan ta nuƙu sosai a ɗaura ta a kan wuta, tana dahuwa ana juya ta tare da muciya,
  3.  Har sai ta janye ruwan jikin ta, ta yi kamar tuwo, sai a ƙara ruwan zafi kaɗan a kuma tuƙawa.

Domin karanta yadda ake Biredin kwakwa ko yadda ake tuwon masara

labarin da ya wuceYadda Ake Biredin Kwakwa (Coconut Bread Rolls)
Labarin na GabaYadda Da Ake Stuffed Yam
Khadija Yusha'u (Amira)
Khadija Yusha'u (Amira) Babbar ɗalibar Addini ce, wacce ta karanci abin ci da lafiyar sa (Food and Nutrition) da kuma ƙwararriyar mai haɗa abin ci da kuma koyar da aikin hannu.