Abubuwan da ake bukata domin yin rice bsicuit cikin sauki
- Rice fulawa 1 cup
- Butter 2 tablespoon
- siga ¼ cup
- Bi – carbonate soda 1 teaspoon
- Baking powder 1 teaspoon
- Flavour nil
- Egg 2
- Milk 1
- Desiccated coconut 4 tablespoon
- Cinnamon ½ teaspoon
- Nutmeg ½ teaspoon
Domin karanta Yadda Ake Coconut Jollof Rice Danna nan
Yadda Ake Haɗawa
- A sa butter da siga a buga har sai bota ta canza kala
- A zuba ƙwai a sake bugawa.
- A zuba sauran kayan haɗin sannan a kwaɓa da kyau a murza
- A sami chopping board a murza a kai sannan a yanka da cookies cutter zuwa shape ɗin da akeso.
- A yi baking a temperature na 115c na minti 10 – 15 ko kuma idan ya fara ƙamshi.