Abubuwan da ake bukata domin Rice Cin-Cin (Ma’ana Cin-Cin din shinkaafa)
- fulawar shinkafa
- Baking powder
- Bi- carbonate soda
- Milk madara
- Nutmeg (gyaɗar miya)
- cinnamon (kirfa)
- Bota.
Yadda Ake Haɗawa
- A cikin roba mai zurfi a zuba fulawa da bota a cakuɗa har sai botar ta shige cikin fulawar
- A zuba sauran kayan haɗin aciki a murza ta murzu.
- A sami tebur ɗin aiki a murza da rolling ( abun murji) sai a yanka shi ƙanana.
- A cikin mai mai zafi a zuba chin-chin ya soyu sai yayi golden brown, launin ƙasa.
NOTE:– Ayi a hankali domin ita shinkafa bata da sinadarin protien dake saka danƙon fulawa.