Tag: RICE CIN-CIN

  • Yadda Ake RICE CIN-CIN

    Yadda Ake RICE CIN-CIN

    Abubuwan da ake bukata domin Rice Cin-Cin (Ma’ana Cin-Cin din shinkaafa)

    1.  fulawar shinkafa
    2. Baking powder
    3. Bi- carbonate soda
    4. Milk madara
    5. Nutmeg (gyaɗar miya)
    6. cinnamon (kirfa)
    7. Bota.
    Yadda Ake Haɗawa
    1. A cikin roba mai zurfi a zuba fulawa da bota a cakuɗa har sai botar ta shige cikin fulawar
    2. A zuba sauran kayan haɗin aciki a murza ta murzu.
    3. A sami tebur ɗin aiki a murza da rolling ( abun murji) sai a yanka shi ƙanana.
    4. A cikin mai mai zafi a zuba chin-chin ya soyu sai yayi golden brown, launin ƙasa.

    NOTE:– Ayi a hankali domin ita shinkafa bata da sinadarin protien dake saka danƙon fulawa.