Yadda Ake Rice Waffies

0
24

ABUBUWAN DA AKE BUƘATA

  1. fulawa  1 ½ cup
  2. Baking powder 1 teaspoon 
  3. Egg kwai 2
  4. Bota 
  5. Madara 
  6. Abin gashin waffce (waffce maker).
Yadda Ake Haɗawa
  1. A haɗa dry ingredients waje ɗaya
  2. A haɗa wet ingredients waje ɗaya
  3. A haɗa wet da dry ingredients a kwaɓa da mixer
  4. A zuba butter waffces a cikin abun gashin waffce a gasa

Domin karanta Yadda Ake Rice Cake Danna nan 

labarin da ya wuceYadda Ake Rice Cake
Labarin na GabaYadda Ake RICE CIN-CIN
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.