fbpx

wikiHausa

wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.

Addu’o’in Tashi Daga Barci

"Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba'ada maa amaatanaa wa'ilaihin nushuuru".{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma...

Addu’o’in Kiran Sallah

Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:"Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi".{Ku taho...

Addu’a A Yayin Sujjada

"Subhaana Rabbiyal a'alaa".{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3)."Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii".{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah!...

Yadda Ake Addu’ar Shiga Kasuwa

Addu'ar Shiga Kasuwa - "Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil...

Yadda Ake Amsa Wa Kafiri Idan Yayi Sallama

Amsa Sallama - Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; "Idan ma'abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; "wa'alaikum"....
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×