fbpx
Thursday, April 25, 2024

wikiHausa

wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.

Addu’ar Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Buɗa Baki A Gidan Mutane

"Afɗara indakum saa'imuuna wa akala ɗa'aamakum abraaru; wasallat alaikumul mala'ikatu". {Allah ya sa masu azumi su yi buɗa baki a wajenku; kuma Allah ya sa...

Addu’a A Lokacin Da Mai Azumi Zai Buɗe Baki

"Zahabaz zama'u wabtallatil uruƙu, wa sabatal ajru in sha'allaahu". {Ƙishirwa ta tafi, an yayyafawa jijiyoyi ruwa, kuma lada ya tabbata in Allah ya so}. Abdullah bin...

Addu’ar Da Ake Yi Yayin Shigar Da Mamaci Ƙabari

"Bismil laahi wa alaa sunnati Rasulil laahi" {Da sunan Allah, kuma a kan sunnar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam)}. Domin karanta cikakken bayani a kan Addu'ar...

Yadda Ake Addu’ar Ta’aziyya

"Inna lil laahi maa akhaza, walahu maa a'aɗaa wa kullun shai'in anhu bi ajalin musammaa.....faltasbir wal tahtasibu". {Haƙiƙa abin da Allah ya ɗauka nasa ne,...

Addu’ar Da Ake Yi Ga Mamaci A Cikin Sallar Jana’iza

Addu'a Ga Mamaci - "Allaahummagfir lahu warhamhu, wa aafihi; wa afu anhu wa akrim nuzulahu wawassi'i mudkhalahu, wagsilhu bil maa'i wassalji wal baradi; wa...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×