Abubuwan da ake bukata domin hada Rice Cocktail Bites Cikin Sauki sune:
- Rice fulawa 2 cups
- Garin wake 1 cup
- curry powder ½ teaspoon
- Baking powder 1 ½ teaspoon
- Barkono dakakke idan akwai yaji a saka dai dai yadda akeso.
- sinadarin ɗanɗano dunƙule 2
- Tafarnuwa garin 1 teaspoon
- bota ko mai cokali uku.
- mai na suya.
Yadda Ake Haɗawa
- A haɗa komai cikin roba mai kyau sai a zuba ruwan ɗumi a kwaɓa ya yi kauri
- A samu extnuder ko injin taliya a fitar da shape a soya acikin mai me zafi.