Shin Me Ake Nufi Da Data?
Data shi ne dukkanin abin da ake saka wa kwamfuta ta hanyar amfani da daya daga cikin kayan da ake aika wa da kwamfuta sako (input devices);
Wanda ya kunshi kalma, lambobi, hoto da sauti. Sai kwamfuta ta sarrafa su, zama bayanai da za a fihimci aikinsu (information).
Shin Me Ake Nufi Da Information?
Su ne kayan da aka sakawa kwamfuta [data] ta kwamfutar da aka shirya suka bayar da ma’ana cikakkiya;
Misali kamar wasika, labari, shiryayyun hotuna da dai makamantansu.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Me Ake Iya Yi Da Komfiyuta? danna nan.
Domin karanta bayani akan Tarihin Komfiyuta (Computer) danna nan