liƙawa: wikihausa
Zinariyar Awa Ga Jariran Mu
Zinariyar awar ita ce awa ɗaya ta farko a duniya ga jarirai bayan an haifo su wato "Golden hour" a turance, a nan ake...
Hani Akan Yin Gaba
Gaba: Rashin magana da juna bisa ga wani dalili wanda ya haɗa wasu mutane faɗa ko husuma ko jayayya da dai sauran su.
Saboda haka,...
Hani Akan Cin Amana
Amana: Wani zance ne ko magana ne, kaya ko dukiya wanda wani mutum ya ɗauka ya ba wani mutum ko ya faɗa masa, saboda...
Menene Writer’s Block?
Writer's block, yanayi ne da marubuci ko marubuciya ke jin kasalar kasa rubutu kwata-kwata, ko kuma an fara rubutun a ji an gaji ba...
Kira Ga Masu Son Yin Ƙiba
Akwai wani kuskure da ke cigaba da faruwa tsakanin mata na shan maganin da suke kira Sha-ka-fashe domin son sui ƙiba. Wannan magunguna kala...
Siffofin Shugaban Da Ya Kamata Mu Zaɓa
Assalamu Alaikum
Ya ku ‘yan uwana al’ummar Najeriya masu daraja! Hakika na yi bincike lokaci mai tsawo a cikin Alkur’ani mai girma da littattafan tafsirai...
Waƙar Ilimi
Waƙar ilimin zamani ta Mu’azu Haɗeja
1. Gishiri in ba kai ba miya,
Ilimi mai gyaran zamani.
2. Jama’armu ku jawo hankulanku,
Mu lura da halin zamani.
3. Iko,...
Ɓacewar Ashanar Hannu Ta Tazarar Haihuwa
Abu ne mai yiwuwa ashanar hannu wacce ake soka ta a cikin tsokar damtsen mace domin yin tazarar haihuwa (contraceptive implant), ta ɓace ta...
Hani Akan Yin Gulma
Gulma: Shi ne ɗaukar zancen wani mutum zuwa ga wani mutum ba tare da yardar sa ba, don tayar da husuma (faɗa).
Saboda haka, addinin...
Hani Akan Yin Gori
Gori: shi ne yin isgili, shaguɓe, habaici akan wani mutum, wanda yake da kashi a gindinsa, ko kuma wanda yake da wata matsala kamar...