Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Tasalla Mai Kifi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Tasalla mace ce wadda ke zaune a wani ƙauye mai suna Saladuna. Tana kiwon wani kifi babba. Ta daɗe...

Tatsuniyar Kwaɗayi Mabuɗin Wahala

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana mutuwa ta je wani ƙauye da saniya da ta turke, tana neman wanda zai sayi wannan saniya...

Tatsuniyar Yelwa Da Tsohuwa Da Sarki

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata yarinya mai suna Yelwa. Tana da ƙawaye da yawa. Wata rana Sarkin garinsu ya umurci 'yan...

Tatsuniyar Tsohuwa Da ‘Yan Mata Uku

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata tsohuwa mai 'ya'ya uku mata. Sannu a hankali suka girma, har suka kai munzalin aure. Saboda...

Tatsuniyar Ɓarayin Albagadadi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani attajiri a wani gari ana kiran sa Albagadadi. Ba abin da yake so kamar ya ji wani...

Tatsuniyar Ƙuda Mai Kwaɗayi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata ƙuda da ’ya’yanta. Kullum sukan je mahauta a kasuwa neman abin da za su ci, idan sun...

Tatsuniyar Auta Da Dodanniya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani gari wai shi Shadafi. Mutanen wannan garin koyaushe suna zaune cikin tsoro, saboda wata dodanniya da takan...

Tatsuniyar Samarin Ɓarayi Uku

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani gari wai shi Komayya da ke kusa da Dajin Dila na yamma da ƙoramar Kada, akwai...

Tatsuniyar Abotar Biri Da Kifi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Biri da kullum yakan je rafi wanka, bayan ya gama yawon cin 'ya'yan itatuwa da tsalle-tsallensa ya...

Tatsuniyar Muwa Muwa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani daji an yi wata raƙumar dawa mai suna Muwa. Ba ta da da ko ɗaya. Kullum...