liƙawa: wikihausa
Tatsuniiyar Ɗankucaka
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Ɗankucaka ya fita kiwon ragonsa a bayan gari. Ya yi wa Rago talala don kada ya shiga...
Tatsuniyar Furera Da Gungume
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya sunanta Furera. Wata rana ita da ƙawayenta suka je daji neman itace, sai ta ga wani...
Tatsuniyar Dawi Mai Turmi
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can wata ’yar unguwa da ke dab da wani tsauni, an yi wasu ’yan biyu, Awa da Dawi....
Tatsuniyar Zinari A Bakin Kwano
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wani mutum ne yana zaune da matarsa a cikin talauci a wani ɗan ƙauye, babu cin yau balle na...
Tatsuniyar Jika Da Kaka
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can wani ɗan ƙauye da ke kusa da Gulbin Tattabaru, an yi wata yarinya da ke zaune tare...
Tatsuniyar ’Yan Matan Fangama
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana ’yan matan Fangama suka shirya za su biki a wani gari da ke kusa da su. Dabarar...
Tatsuniyar Garin Da Ba Maza Sai Mata
Ga ta nan, ga ta nanku.
An yi wani gari da duk mazaunansa mata ne zalla, watau ba wani namiji ko ɗaya a cikinsu. Su...
Tatsuniyar Kanta Da Mugayen Abokananta
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wasu ’yan mata su goma sha biyu ƙawaye. A cikinsu har da wata ’yar Sarki mai suna Kanta....
Tatsuniyar Dila Da Zomo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Dila ya haɗu da Akuya. Bayan sun gaisa sai Dila ya tambayi Akuya ko za ta ba...
Tatsuniyar Gizo Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku.
Gizo ne yana yawonsa sai ya tarar da tarin kashi a wani wuri. Bai tsaya ba, ya tsallake ya...









