liƙawa: wikihausa
Yadda Kunya Take
“kunya yana kawo dukkan alheri” Manzon Allah SAW
Kunya wata ɗabi`a ce da take hana mutum aikata rashin ɗa`a ga Allah ko ga mutane. Kunya...
Tatsuniyar Dogarawa Uku
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wasu dogarawa ne dai su uku masu suna Gi da Ɗa da kuma Ɗo. Aikinsu shi ne gadin gidan...
Tatsuniyar Ɗantsintuwa
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata mata da mijinta, suna zaune a wani ɗan kauye. Sun daɗe tare, to amma Allah bai ba...
Tatsuniyar Ɓarayin Albagadadi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani attajiri a wani gari ana kiran sa Albagadadi. Ba abin da yake so kamar ya ji wani...
Tatsuniyar Ƙuda Mai Kwaɗayi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata ƙuda da ’ya’yanta. Kullum sukan je mahauta a kasuwa neman abin da za su ci, idan sun...
Tatsuniyar Auta Da Dodanniya
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani gari wai shi Shadafi. Mutanen wannan garin koyaushe suna zaune cikin tsoro, saboda wata dodanniya da takan...
Tatsuniyar Samarin Ɓarayi Uku
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can wani gari wai shi Komayya da ke kusa da Dajin Dila na yamma da ƙoramar Kada, akwai...
Tatsuniyar Muwa Muwa
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can wani daji an yi wata raƙumar dawa mai suna Muwa. Ba ta da ɗa ko ɗaya. Kullum...
Tatsuniyar Abotar Biri Da Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani Biri da kullum yakan je rafi wanka, bayan ya gama yawon cin 'ya'yan itatuwa da tsalle-tsallensa ya...
Tatsuniyar Cin Amanar Ɗan’uwa
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani mutum da 'ya'yansa guda biyu. Suna nan, suna nan, sai wata rana babansu ya tura su neman...









