Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Ya Tsinci Dami A Kala

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu yara su uku abokan juna. Wata rana sun je farauta sai suka kama maciji, suka aiki ƙaramin...

Tatsuniyar Ɗan Agwai Da Kura

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Ɗan Agwai yana kiwon ɗan akuyarsa, har ya girma ya yi ƙiba. Sai wata rana ya kama...

Tatsunyar Ɗan Buwaila Da Ɓangorinsa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani ƙauye wai shi Wake-Wake, kusa da Dajin Aljanu, inda aka yi wata mata mai ’ya’ya biyu, mace...

Tatsuniyar Darajar Neman Sani

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani mutum mai suna Duna wanda yake zaune da matarsa Delu a wani ɗan ƙauye da ke kusa da...

Tatsuniyar Ladi Da Dodo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa tana tare da iyayenta waɗanda suke maƙwabtaka da surukan Gizo a wani ƙauye wai shi...

Tatsuniyar Talume

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wata yarinya wai ita Talume sun je daji cin ɓaure ita da kawayenta da sauran ’yan matan...

Tatsuniyar Sarki, Gizo Da Kwarkwata

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana a can kusa da garin da Gizo ke sarauta, wani tsoho yana cikin gonarsa yana kashe kwarkwata,...

Tatsuniyar Kogi Mai Cinye Maƙaryata

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ’ya’yansa su goma sha biyu. Wata rana sai ya samo ’ya’yan kaɗanya ya kai gidansa....

Tatsuniyar Kurege Da Biri

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Kurege da Biri suka ga wata yarinya, kowannensu ya nuna yana son ta da aure. Sai kowannensu ya aika...

Tatsuniyar ‘Yar ‘auta Da Kogin Rantsuwa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum mai mata ɗaya da 'ya'yansu tara maza da mata, waɗanda yake ƙaunar su ƙwarai. Kullum idan...