Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Gwaidayara

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A can bakin Rafin Kada akwai wani mutum da yake zaune tare da matansa su huɗu; sai dukkaninsu suka...

Tatsuniyar ’Yan Mata Biyu

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu ’yan mata, ya da ƙanwa ne uwarsu ɗaya, ubansu ɗaya. Allah ya yi musu ƙira mai kyau,...

Tatsuniyar Nasiru Da Nisiru

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A can ƙasar Mazarƙwaila an yi wani yaro ɗan Sarkin Zaƙi, mai suna Nasiru. Yana da wani aboki wai...

Tatsuniyar Marowata

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum a wata ruga da ke gefen Dajin Ganji. Yana zaune tare da matarsa da ’ya’yansu biyu....

Tatsuniyar Wani Mutum Da ‘Yarsa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wani mutum da ke garin Yamutsawa ya je gidan Sarkin garin ya ce yana so zai ba...

Tatsuniyar Biri Da Kare

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kare yana yawo a cikin gari, sai ya haɗu da Biri. Sai Biri ya tambaye shi inda...

Tatsuniyar Arɗo Da Ndoffiwa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani makiyayi wai shi Arɗo a can kusa da wani baƙin daji da ake kira Dajin Gafiya....

Tatsuniyar Marainiya Mai Turmi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata Marainiya a wani gari. Sanda iyayenta suka rasu ba su bar mata komai ba, sai wani turmi....

Tatsuniyar Janniya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata mai ɗa wai shi Janniya. Suna zaune ita da kishiyarta tare da mijinsu cikin lumana. Wannan...

Tatsuniyar Maharbi Da Zaki

0
Ga ta nan, ga ta nan ku. An yi wani maharbi da ke gefen Dajin Shiddar, a can yamma da ƙasar Sarkin aljanu. Wata rana...