Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Kurege Da Kura

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege da ƙawarsa Kura suka fita farauta. Suna cikin tafiya, sai suka tarar da inda hanya ta...

Ɗan Kutungayya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ke zaune awani gari mai suna Raƙumawa tare da matarsa da ’ya’yansu su goma sha...

Tatsuniyar Musare Da Hodanego

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum mai mata biyu, da ’ya’ya biyu. Uwargidan tana da ɗanta mai suna Musare; amaryar kuma...

Tatsuniyar Marayu Biyu

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum shi da matarsa suna zaune cikin farin ciki a wata ’yar unguwa ta mafarauta da...

Tatsuniyar Wata Mata Da Aljani

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata mata a wani ɗan ƙauye, wadda ta jima tare da mijinta, amma ba su sami haihuwa...

Tatsuniyar ‘Yar Mowa Da ‘Yar Bora

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani gari an yi wani mutum mai mata biyu da ’ya’ya biyu, ’yan mata; ɗaya sunanta ’Yar Mowa,...

Tatsuniyar Mai Haƙan Ɓera

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ba ya aikin komai sai ya fita farauta, yana haƙar ramukan Ɓera. Idan ya kamo...

Tatsuniyar Makauniya Da Ɗanta

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani ɗan ƙauye da ke yamma da Dajin Kurege, akwai wani manomi da matarsa makauniya. Suna cikin zama...

Tatsuniyar Sandar Arziƙi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani gari da ya yi iyaka da ƙasar Aljanu, akwai wani mutum mara sukuni da matarsa, da...

Tatsuniyar Sarkin Maƙera Da Dodo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani ɗan ƙauye, an yi wata mata mai ’ya’ya biyu, mace da namiji. Sunan namijin Fugo shi...