liƙawa: wikihausa
Tatsuniyar Umbagila Da Dodo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani ƙaramin ƙauye da yake kusa da wani daji ai cike da dodanni. Ɗaya daga cikin dodannin ya...
Tatsuniyar ‘Yan Goma Sha Ɗaya
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can kusa da dajin Ƙanzon Kurege, akwai wani mutum da ke zaune da matarsa. Mace ce mai haƙuri...
Tatsuniyar Wata Mata Da ’Ya’yanta
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can kudu da garin su Gizo da Koƙi akwai wata mace mai ’ya’ya mata su huɗu, waɗanda ubansu...
Tatsuniyar ‘Yan Bakwai Da Aljana
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can kusa da dajin aljannu wanda aka ce ya yi iyaka da bangon duniya, akwai wata mata mai...
Tatsuniyar Wata Mayya Da Danta
Ga ta nan, ga ta nanku.
An yi wata mayya a wani gari, tana zaune da mijinta, har ta sami rabo. Daga ƙarshe ta haifi...
Tatsuniyar Awa Da Dawi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Awa da Dawi suna kiwo a daji, sai wani abu ya tsoratar da su. Kowa ya kama...
Tatsuniyar Maye Da ’Ya’yansa
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani mutum a wani gari da ke gabas da garin nan. Yana da mace ɗaya da ’ya’ya biyu...
Tatsuniyar Binta ’Yar Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku.
An yi wani Sarki a wani gari mai mata biyu, kowacce tana da’ya. Yarinya ɗaya sunanta Binta, ɗayar kuma...
Tatsuniyar ’Ya’yan Sarki Da Ƙadangare
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani Sarki da ’ya’yansa mata su biyu kyawawa. Amma tun suna ƙanana ya hana su fita waje domin...
Tatsuniyar Tsurondi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana wani Dodo ya rikiɗa ya zama mutum, ya shiga wani gari neman aure. Da ya je mazaunin...









