Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tatsuniyar Kurege Da Wayo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani lokaci da aka yi yunwa, ba abinci. Wuya ta sa Kura da Maciji da Alade da Kurege...

Tatsuniyar ƊanAuta Da ’Yar Gwaggo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum yana da ’ya’ya biyu mace da namiji. Macen ce babba, namijin ne ƙarami. Ita sunanta ’Yar...

Tatsuniyar Gizo Da Sarki

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata tsohuwa a wani ɗan ƙauye; tana da ɗan maraƙinta kyakkyawan gaske; ga shi ƙosasshe. Ana nan...

Riya Da Tasirin Social Media

0
RIYA A MUSULUNCI: Duk wata ibada da musulmi zai yi don neman lada a wurin Allah, sharaɗi ne ya zama an yi shi ne saboda...

Tatsuniyar Kura Da Kurege (Na Huɗu)

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege yana farauta a daji sai ya ga mushen Kurciya, sai ya ɗauka ya ajiye a kan...

Tatsuniyar ‘Yar Sarkin Da Ta Saci Ɗinya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki yana da 'ya'ya maza da mata da yawa. Wata rana an kawo masa ɗinya sai ya...

Tatsuniyar Rimi Da ‘Yar Amana

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani gari mai yawan jama'a da Sarkinsu mutumin kirki. Shi ke nan akwai wani mutum mazaunin wannan...

Tatsuniyar Gizo Da Damon Sarki

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Sarki ya kawo Damo babba. Sai ya kai shi gonarsa bayan gari. Bayan 'yan kwanaki kaɗan ya...

Tatsuniyar Talipaku Da Kurciya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana tsuntsuwa Talipaku da Kurciya suka yi sheƙa a bishiya ɗaya. Da lokacin saka ƙwan da suka ɗauka...

Tatsuniyar Yarima Da Labbi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Bafulatani yana yawo a jeji sai ya tarar da wata mata a zaune a gindin wata kuka. Yau...