fbpx
Tuesday, April 16, 2024

Shehu Mansur Dala

Lokuta Da Yanayi Da Kuma Wuraren Da Ake Karɓar Addu’a

Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu'a za'a...

Hadisi Na Goma Sha Bakwai A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa

An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiki Mu'azu zuwa Yamen, sai ya ce da...

Hadisi Na Goma Sha Takwas A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa

An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "Addu'o'i guda uku babu kokonto karɓaɓɓu ne: Addu'ar...

Falalar Sanin Gaskiya Da Aiki Da Ita

Ya zama wajibi a kan dukkan musulmi mai neman tsira da shiriya ya zage damtse wajen neman gaskiyar magana a kan komai kuma in...

Matsayin Koke-koke Da Kururuwa

Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) da Imaman Ahlul Baiti sun yi hani ƙaƙƙarfa a kan yin koke-koke da kururuwa saboda wata mutuwa ko...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×