fbpx

Prof. Sa’idu Muhammad Gusau

FARFESA SA'IDU MUHAMMAD GUSAU, An haife shi a Gusau jihar Sakkwato, (Maris 24, 1952). Ya yi karatun firamare na Islamiyya daga 1965-1969, ya je kwalejin sarkin Musulmi Abubakar daga Junairu 1970 zuwa Yuni 1973. Ya yi Diploma, Digiri Na farko (B.A), na biyu (M.A) da Digiri na uku (Ph.D) duk a jami'ar Bayero, Kano.

Lokaci Da Yanayin Sadarwa A Waƙar Baka

Bisa yawancin lokuta na sadar da waƙoƙin baka na Hausa, kamar yadda aka yi bayani a baya; akan sadar da waƙar baka ne ...

Sadarwa A Waƙar Baka

Bayan makaɗan baka sun gama tunanin waƙar da za su yi; sai kuma su zo, su sadar da ita ga al'umma. Ana sadar da...

Tarihin Magabata da Haihuwar Ɗanƙwairo

Magabatan Musa Ɗanwaƙiro Maradun su ne; kakanninsa da mahaifinsa da mahaifiyarsa da yayansa da 'ya'yansa da kuma sauran 'yan'uwa na jininsa. Musa Ɗanƙwairo da...

Yanayin Harshen Waƙar Baka

Mazubi na harshen waƙar baka yana ɗauke da ƙwayoyin sauti da gaɓoɓi da kalmomi da kuma jumloli; waɗanda suke ba makaɗa damar su iya...

Dangantakar Harshe da Waƙa

Harshe da Waƙa - Harshe wani muhimmin sinadari ne wanda al’umma take bayyana al’adunta da hali na zamantakewarta. Mutane a ɗaiɗaya ko a rukuni...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×