Ciwon Mara Lokacin Al’ada

0
3167

Ciwon mara lokacin al’ada yana É—aya daga cikin ‘premenstrual syndrome’ da aka yi bayani a baya.

Galibi, ciwon ba mai tsanani ba ne, amma yakan iya zama mai tsanani a wurin wasu matan. Kuma ko an sha magani ko ba a sha magani ba, ciwon zai yi sauƙi.

Don haka, ba lallai sai an sha magani ba, sai dai idan ciwon ya yi tsanani sosai. Mafi yawancin mata suna daina wannan ciwon bayan ‘Æ´an wasu shekaru.

  • Kammalawa

Jinin al’ada, alama ce da take nuna cewa, mace za ta iya É—aukar ciki. Yakan iya zuwa da wasu lalurori. Idan mace ta ga É—aya daga cikin waÉ—annan lalurori, to ta je asibiti domin neman shawara

Domin kararanta yadda ake da mai gida lokacin al’ada  ko mene ne Jinin haila ko Dalilin yin jinin haila danna koren rubutun nan