Nana Khadija ta aure mazaje biyu kafin ta auri manzon Allah sallahu alaihi wasallam.
Ga sunayensu kamar haka:
1) Abu Haalah At Tamimi
2) Ateeq Al Makhzumi
Domin...
Shekerar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallama nawa mahaifinsa ya rasu?
1.Ba a haife shi ba a lokacin da ya rasu.
Domin sanin wace ce ta karɓi...
A ina mahaifiyar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama ta rasu?
Mahaifiyar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam ta rasu a
1.wani gari tsakanin Makkah da madina (Al-Abwaa).
Domin...
Wane suna ake kiran Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama kafin zuwan annabta:Â
Sunan da ake kiran Manzon Allah (s.a.w) da shi kafin zuwan annabta shi...
Wace ce ta karÉ“i haihuwar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi WasallamÂ
Wadda ta karɓi haihuwar Annabi muhammad (s.a.w) ita ce
1.Mahaifiyar Abdurrahman Bin Awf.
Domin sanin ladubban amsa...