Mazajen Da Nana Khadija Ta Aura Kafin Manzon Allah (S.W.A)

0
1542

Nana Khadija ta aure mazaje biyu kafin ta auri manzon Allah sallahu alaihi wasallam.

Ga sunayensu kamar haka:

1) Abu Haalah At Tamimi
2) Ateeq Al Makhzumi

Domin sanin Sunayen ‘Ya ‘yan Manzon Allah (S. A. W) danna koren rubutun nan