fbpx
Thursday, April 18, 2024

Rukayya Dalha

Hukunce-Hukuncen Jinin Cuta

Shin ko kun san mene ne hukuncin jinin cuta? Jinin cuta ba ya hana wani abu daga abubuwan da jinin haila da na biƙi suke...

Abin da ya Halatta Game da Mai Jinin Haila da na Biƙi Tare da Mazajensu

Ya halatta ga mai jinin haila da na biƙi tare da mazajensu abin da zai zo: Ci da sha da bacci tare Wanke kan miji da...

Hukunce-hukuncen Jinin Haila Da Na Biƙi

Mene ne yake haramta saboda jinin haila da na biƙi? Salla tana haramta saboda jinin haila da na jinin biƙi da Azumi da Ɗawafi da...

Bayanin Mafi Yawancin Kwanakin Jinin Biƙi

Shin nawa ne mafi yawancin kwanaki na jinin biƙi? Jinin Biƙi - An karɓo daga Ummu-Salama, Allah ya yarda ita, ta ce: "Mai jinin...

Ambaton Abin Da Ake Sanin Zuwan Jinin Al’ada Da Shi Da Yankewar Sa

Da me ake sanin zuwan jinin Al'ada? Jinin Al'ada - Ana sanin zuwan jinin haila ne da zubowar sa a lokacinsa; Da kuma abin da yake...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×