fbpx

Sufian Ibrahim

Sufian Ibrahim marubuci ne, kuma therapist ne, musamman mental health therapy da addiction therapy, poet ne, spoken word artist ne, jakadan zaman lafiya ne, sannan kuma mai san yaga chanji mai kyau a yanayin rayuwar al’umma ne. Yana karatu ne a Jami’ar Bayero dake Birnin Kano (BUK), inda yake karantar haɗakar nazarin halittu a ɓangaren kimiyyar rayuwa.

Yadda ake Magance Ciwon Damuwa

Jin ɓacin rai ko shiga cikin damuwa abu ne wanda yake cikin rayuwa. Mutane su kan ɓata mana rai, ko suyi abinda zai saka...

Yadda ake fita daga cikin cutar damuwa.

Fama da matsanancin yanayi na damuwa abu ne wanda yake hana walwala da jin daɗi na rayuwar yau da kullum. Idan kana fama da...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×