fbpx

Abubakar Abbas Ibrahim

Falalar Ƙulhuwallahu Ahad

Falalar Ƙulhuwallahu Ahad - An karɓo hadisi daga Abu Sa'idil Khudri, Allah ya yarda da shi ya ce: Ɗan 'uwana Ƙatada ɗan Nu'uman ya...

Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad

Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad - Suratul Ikhlas; ita ce sura ta (112) a jerin surorin Alƙur'ani mai girma, a wasu lokutan ana kiran ta da...

Karatun Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam)

Allah Madaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahu alaihi wassallam): "Ka kyautata karatun Alkur'ani matukar kyautatawa".Suratul Muzammil, aya ta 4. Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah...

Zirga-Zirga Tsakanin Bokaye Da Masu Duba Don Neman Duniya

Na lura cewa duk lokacin da aka sami kai ƙarƙashin mulkin farar hula, tabbas kasuwar bokanci da duba tana buɗewa, ta yi ta ci...

Fifita Sila Da Sanadin Faruwar Abu Fiye Da Hukuncin Allah Da Ƙaddararsa

Dalili daga Alƙur'ani da Hadisan Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) sun tabbatar da cewa: "Tun kafin halittar bawa, Allah ya ƙaddara yadda bawa zai...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×