fbpx
Thursday, April 18, 2024

Abubakar Abbas Ibrahim

Munafuntar Al’umma Da Rashin Fayyace Alƙibla

A wannan zamanin da muke ciki, 'yan siyasa sun mayar da yaudara tamkar adon siyasa, don haka, mafi yawancin su ba su da alƙibla...

Gulma (Tsegumi) Don Gurɓata Tsakanin Jama’a

Gulma dai ita ce faɗar maganar da za ta gurɓata tsakanin mutane, kuma ta haifar musu da rashin jituwa. Sau tari 'yan siyasar da muke...

Cin Mutuncin Mutane Da Sunan Hamayyar Siyasa.

Ga  duk mai sauraro kafafen yaɗa labarai, ko wanda wajen zama ke haɗa shi da 'yan siyasa daga lokaci zuwa lokaci, zai ji suna...

Yin Ƙarya Da Sunan Yarfen Siyasa.

Ƙarya na ɗaya daga cikin munanan ɗabi'un da 'yan siyasa suke yi, wani abin da yake ƙara wa ƙaryar da suke yi muni shi...

Saki-reshe Kama-ganyen Da ‘Yan Siyasa Suke Yi.

Babu shakka yana daga cikin manya-manyan kurakuran 'yan siyasa saki-reshe kama-ganye da suke yi, da kuma dabarar rashin dabarar da suke yi inda za...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×