fbpx
Thursday, April 18, 2024

Amin Yusuf Gwamna

Sunana Amina Yusuf Gwamna Shugaba Kungiya Mace ta Musamman da ke kokari inganta rayuwar Mata da kanana Yara. Marubuciya litattafai hausa. Kuma Shugaba Makarantu Abu-Nusaiba Da ke Ring road, kano.

Yadda Ake Turaren Sikari

Kayan Haɗawa Ruwan turare (alcohol) Yara-yara gwangwani 1 Sikari kwano Kala Filabo Madarorin Turare 5 Yadda Ake Haɗawa A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin turare 5....

Yadda Ɗabi’un Maza Suke

Maza sun kasu kashi-kashi. Ya zama abu mai muhimmanci mu yi nazarin yadda ɗabi'unsu yake. Saboda haka zai ba mu fahimtar juna da zama...

Yadda Ake Kwalakca

Kwalakca na ɗaya daga cikin abubuwan dake gyara mana jiki, sannan ya sa fatarmu ta yi kyau tare da sa ta ta yi ƙamshi. Abubuwan...

Yadda Ake Gyara Farcen Turaren Wuta

YADDA AKE GYARA FARCEN TURAREN WUTA Farce ɗaya ne daga cikin kayan haɗi ne da ake amfani da shi wajen haɗa turaren wuta da humra...

Yadda Ake Turaren Hammata

A yau zau koyi yadda ake turaren hammata, Turaren hammata turare ne da yake da matuƙar amfani a wajen mutane, kula da hammata wajibi...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×