-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 3 years ago
Kayan Haɗawa
Ruwan turare (alcohol)
Yara-yara gwangwani 1
Sikari kwano
Kala
Filabo
Madarorin Turare 5
Yadda Ake Haɗawa
A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin t […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 4 years, 10 months ago
A duk lokacin da ka samu kanka cikin wani hali na matsi a rayuwa, to ka tuna daman can Allah yana jarrabar bayinsa da masifu daban-daban.
Allah Ya ce:“Wallahi sai mun jarraba ku da wani abu na daga tsoro da […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 1 month ago
Akwai wata sananniyar hanya da ma’aurata ke bi domin ƙara donƙon soyayyar aurensu. Ita ce taimaka wa juna a wajen ayyukan gida. Yadda gidansu zai kasance cikin tsafta da tsari a koda yaushe.
A wajen maza da y […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 3 months ago
Yadda Ake Gyaran Jiki Ya Yi Laushi Kuma Ya Yi Kyau
Gyaran jiki yana taimaka wa Namiji ko Mace ta daɗe tana more jikinta. Fatar mutum ta zama lafiyayya, kuma abin sha’awa. […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 3 months ago
Akwai wasu lokuta da Ma’aurata ke shiga damuwa sosai. Kaɗaici na addabar su sabo da larura ta rashin lafiya, da juna biyu, da haihuwa ko jinin al’ada.
Mazaje da yawa na ƙyama da ƙaurace wa matayensu. Har sai ma […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 4 months ago
Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara ɗaki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutura . Ana zuba shi cikin gaushi (garwashi) ne a kasko. Nan da nan kuwa ka ji ƙamshi ya gauraye ko’ina a c […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 4 months ago
Maraba da mai gida da rakiya dai ‘yar kwarya-kwaryar karɓa ce, ko tattaki da ake wa mazaje domin samar da natsuwa, soyayya , shaƙuwa da girmamawa tsakanin ma’aurata . Da shi mai gida da matar gida, suna k […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 6 months ago
Yadda Ake Rage Zafin Kishi
Kishi wani al’amari ne babba. Kuma ɗabi’ace da Allah Ya halicci mutane da ita. Maza da mata, kuma kowacce mace na da […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 7 months ago
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya. Alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
Da farko yadda ake gyara soyayya yana da muhimmanci a koye shi, sannan mu fahimci so ko ƙauna shi ne y […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 7 months ago
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai sauransu .
Da farko mu fahimci so ko ƙauna shi ne yarda da amincewar zuciya game da wani mutum ko wani abu.
A […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 7 months ago
YADDA AKE GYARA SOYAYYA
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
Da farko mu fahimci So ko ƙauna shi ne yarda da amincewar zuciya game da wani […] -
Amin Yusuf Gwamna changed their profile picture 5 years, 7 months ago
Gida Amin Yusuf Gwamna