Amin Yusuf Gwamna

  • Kayan Haɗawa

    Ruwan turare (alcohol)

    Yara-yara gwangwani 1

    Sikari kwano

    Kala

    Filabo

    Madarorin Turare 5

    Yadda Ake Haɗawa

    A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin t […]

  • A duk lokacin da ka samu kanka cikin wani hali na matsi a rayuwa, to ka tuna daman can Allah yana jarrabar bayinsa da masifu daban-daban.
    Allah Ya ce:

    “Wallahi sai mun jarraba ku da wani abu na daga tsoro da […]

  • Akwai wata sananniyar hanya da ma’aurata ke bi domin ƙara donƙon soyayyar aurensu. Ita ce taimaka wa juna a wajen ayyukan gida. Yadda gidansu zai kasance cikin tsafta da tsari a koda yaushe.
    A wajen maza da y […]

  • Akwai wasu lokuta da Ma’aurata ke shiga damuwa sosai. Kaɗaici na addabar su sabo da larura ta rashin lafiya, da juna biyu, da haihuwa ko jinin al’ada.
    Mazaje da yawa na ƙyama da ƙaurace wa matayensu. Har sai ma […]

  • Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara ɗaki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutura . Ana zuba shi cikin gaushi (garwashi) ne a kasko. Nan da nan kuwa ka ji ƙamshi ya gauraye ko’ina a c […]

  • Maraba da mai gida da rakiya dai ‘yar kwarya-kwaryar karɓa ce, ko tattaki da ake wa mazaje domin samar da natsuwa, soyayya , shaƙuwa da girmamawa tsakanin ma’aurata . Da shi mai gida da matar gida, suna k […]

  • Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya. Alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu . 
    Da farko yadda ake gyara soyayya yana da muhimmanci a koye shi, sannan mu fahimci so ko ƙauna shi ne y […]

  • Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai sauransu .
    Da farko mu fahimci so ko ƙauna shi ne yarda da amincewar zuciya game da wani mutum ko wani abu.
    A […]

  • YADDA AKE GYARA SOYAYYA
    Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma’anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
    Da farko mu fahimci So ko ƙauna shi ne yarda da amincewar zuciya game da wani […]

  • Amin Yusuf Gwamna changed their profile picture 4 years, 8 months ago