Kayan HaÉ—awa
Ruwan turare (alcohol)
Yara-yara gwangwani 1
Sikari kwano
Kala
Filabo
Madarorin Turare 5
Yadda Ake HaÉ—awa
A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin turare 5. Sai a sa kala, a yi ta juyawa har sai ko’ina ya haÉ—e jikinsa sosai.
Shi ma wannan turare a cikin garwashi ake sawa a turara É—aki da shi.
A Æ™arshe dai amfani da turare ya kewaye dukkan Æ™asashe. Haka kuma da sauran jihohi. Ya Kuma cancanci a ce yana ciki kasafin wata-wata na kowanne mai gida. Gidanka Æ™amshi Kuma jikin matarka Æ™amshi. Haka zai sa wa ma’aurata natsuwa da samu gamsuwa da juna. Duba yadda ake haÉ—aÉ—É—iyar humra.
Littattafai da aka duba:
Taron ƙara wa juna ilmi.
Hikimomin Kulawa da Mai gida.
Mu Koyi Sana’a.
7th Nuwanba, 2015,
Gidan Mumbayya, kano.
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Turaren ÆŠaki Na Musamman danna nan
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Turaren Wuta Na Musamman danna nan