A yau zau koyi yadda ake turaren hammata, Turaren hammata turare ne da yake da matuƙar amfani a wajen mutane, kula da hammata wajibi ne a kan ko wane mutum, domin yana daga cikin tsabtoci na sahun farko da ya kamata a kula da su. Saboda samun nutsuwar kai da kuma abokan hulɗa
Abubuwan da ake buƙata
Alimun
Misik
Mahalab
Yadda ake haÉ—awa
- Za ki sa Alimun shi kaÉ—ai a tukunya, ki É—ora a wuta har ya narke.
- Sannan ya sake bushewa, sai a ɓanɓare shi, a daka shi a tankaɗe shi da rariya mai laushi.
- Sai a cakuÉ—a da dakakken misik da mahalab ( waÉ—anda aka tankaÉ—e su).
Domin sanin yadda ake sabulun salo na amare danna koren rubutun nan