Yadda Ake Wanke Flask Ɗin Ruwan zafin Da Ya Dafe Cikin Sauƙi

0
1084

Yadda za a wanke flask ɗin ruwan zafin da ya dafe cikin sauƙi

matakai 3 kacal sun isa.

1. A sami baking soda,
sai a zuba kamar cokali 4 ko 6 sai a zuba veniger wato ma’u khal, sannan a zuba ruwan zafi a duk a cikun flask ɗin.

2. Sai a bar shi tsawon mintuna 8-10 amma fa kar a rufe shi da murfin don zai iya ɓaci, sai a saka shi a ciki faranti ko (sink). Don in an bar shi haka, zai taso sama.

3. A sami burushin wanke kwalba a gurje shi tas, sai kuma a sa ruwa a ɗauraye.

labarin da ya wuceAL’ADAR BAHAUSHE
Labarin na GabaHukuncin Yin Aski Ga Sabon Jariri/Jaririya