Ciwun Sanyi (TOILETS INFECTION)

1
182

Ciwun Sanyi wato (Toilets Infection) mutane kan yi ma wasu cututtuka da suna Toilet Infection a Al’adance, a sani cewa, babu Wani ciwo da Toilets ya ke haddasawa ko kawowa, abin da kawai aka sani shi ne akwai miliyoyi na micro organism waɗanda sukan rayu cikin toilets kamar na cikin ruwa, iska, ƙasa da jini, waɗannan kwayoyin halitta su ne kan haddasa cutuka da dama, waɗanda akan dauka daga wani zuwa wani ta hanyar toilets din, abin da bayya rasa nasaba da cinkoson jama’a a banɗaki ɗaya ba, kamar makaranta, gidan hanya, da kuma rashin tsafta, su ne kan kai Ga ire-iren waɗannan cututtuka da ake wa suna toilets infection bisa kuskure.

Wajibi ne mu tsaftace muhallinmu musamman toilets, mu yi amfani da antiseptic duk lokacin da mu kai amfani da toilets ɗinmu, mu riƙa koya wa yaranmu amfani da sabulu ko toka duk lokacin da suka fito toilets, tare da rufe toilets ɗinmu a ko yaushe, wannan yakan rage kamuwa da cututtuka da dama waɗanda za a iya ɗauka ta hanyar toilets.

 

Domin karanta yadda ake gyara soyayya ko Yadda Za Ki Ja Hankalin Mijinki ko yadda ake wa maigida lokacin al’ada ko Amfani Da Kuma Illar Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza (MALE SEX ENHANCEMENT SUPPLEMENTS)

labarin da ya wuceAmfani Da Kuma Illar Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza (MALE SEX ENHANCEMENT SUPPLEMENTS)
Labarin na GabaMatakin Kariya Kafin Samun Ciki (Preconceptional care)