Muhimmancin Aure a Ƙasar Hausa

0
692

Muhimmancin Aure – Aure abu ne mai matuƙar muhimmanci a wurin Bahaushen mutum; wannan ta sanya da zarar yaro ya tasa za ka ga an yi masa aure.

Kuma ma har idan an ga wani ya aikata wani abin da bai dace ba; wanda cikakken mai hankali ba zai yi ba, sai ka ji an ce ‘Ai ba shi da aure’.

Ko kuma idan saurayi ko yarinya kansu na rawa, sai ka ji an ce, ‘A yi musu aure ko sa nutsu’.

Kenan aure sababi ne na nutsuwar mutum a wurin al’ummar Hausawa.

Domin karanta cikakken bayani a kan Muhimmancin Aure A Rayuwa danna nan

labarin da ya wuceTarihin Komfiyuta (Computer)
Labarin na GabaWajibcin Karatun Fatiha A Cikin Sallah