fbpx
₦0.00

No products in the cart.

Lawan Bello

Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.

Tambayoyin Ramadan (117) Tare Da Amshoshin Su

1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru? Amsa: Mutum zai dogara ne da abin...

Shin Idan Hakan Ya Halatta, Mene ne Sakamakon Kallon Takardar Alƙur’anin?

Amsa: Kallon takardar Alƙur'anin ibada ce, kamar yadda karanta Ƙur'ani yake ibada. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga...

Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A Hannunsa Domin Dubawa?

Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur'ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla. Domin karanta cikakken bayani...

Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai Sun yi Hakan Ne?

Amsa: Saukar Alƙur'ani cikin sallar tarawihi ya hallata, tare da cewa sahabbai ba su yi hakan ba. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya...

Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda?

Amsa: Ya halatta mutum ya sauke Alƙur'ani cikin yini guda. Domin karanta cikakken bayani a kan Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur'ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin...
Error decoding the Instagram API json
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×